Sunday, 30 December 2007

Benazir, Allah ya jikan ki


Ga hoton Benazir da na fi so. An dauke ta a ranar da ta dawo gida daga gudun hijira. Allah ya jikan ta, ya tona azzaluman da suka kashe ta, amin!

1 comment:

  1. Amin!

    This woman was a symbol of hope to so many people in Pakistan. Killing her was like robbing these people of a dream. Allah ya tona su kuma Allah ya saka mata da Aljannatul Firdaus.

    Amin

    ReplyDelete