Friday, 23 March 2007

WANENE MU'AZU HADEJIA?

Na dade ina tunanin shin wai waye Malam Mu'azu Hadejia? Tun mu na firamare na fara karanta littafin wakokin sa, mai suna "Wakokin Mu'azu Hadejia" wanda kamfanin NNPC Zariya ya wallafa.

Ko akwai wanda ya san tarihin wannan bawan Allah? Sau da yawa za ka ji ana maganar asalin su Malam Sa'adu Zungur, Malam Akilu Aliyu, Malam Aliyu Namangi, ds., to amma shi Mu'azu Hadejia da wuya ka ji tarihin sa.

Ga aikin gida nan (homework), na bayar. Sai a taimaka a yi.

No comments:

Post a Comment