Thursday 11 September 2008

ALI NUHU WEBSITE

Fitaccen jarumin finafinan Hausa, wato Ali Nuhu, ya fito da sabon gidan yana nasa na kan sa. Jiya ya aiko mani da rariyar, kamar haka:

www.alinuhu.tv

yanar ya na ba da bayani kan daya daga cikin 'yan fim din Hausa da su ka fi sauran yin fice: tarihin sa, rawar da ya taka a fagen fim, jerin wasu finafinan sa, lambobin girma da ya samu sakamakon yin zarra da ya yi a finafinai, da kuma hotunan sa da na iyalin sa.

Sai dai kuma har yanzu ana cikin gina gidan ne, ba a kammala ba, domin wasu shafukan ba su dauke da bayanai. Haka kuma na lura akwai matsalolin haruffa (proofreading) a wau shafukan.

Jarumai a fagagen adabi daban-daban kan mallaki gidan yana domin masu kaunar su su shiga su gani. Sau da yawa ma, ba su jaruman ba ne ke kirkirar gidan yanar, a'a masoyan su ne. Idan su da kan su ne su ka kirkiri gidan yanar, ko su ke ba da umarnin abin da za a saka a ciki, to ya zama "official website" kenan - kamar dai irin na Ali Nuhu.

Mallakar gidan yana ya na daga cikin ci-gaban da harkar fim din Hausa ta samu duk da yake an samu koma-baya wajen shirya finafinai. Ali Nuhu shi ne dan wasa na farko da ya fito da gidan yana kacokam don tallata kan sa a dandalin duniya na intanet. Na tuna, kamar shekaru hudu da su ka gabata, na taba ba shi shawarar ya mallaki gidan yana, amma bai kula da shawarar ba, sai yanzu.

Zai kyautu sauran fitattun jarumai a fagagen adabi na Hausa (wato fim, rubutun littafi, wakoki, ds) su yi kokarin mallakar gidan yana. Sai dai, akasin na Ali, ya kamata su mallaki gidan yanar da harshen Hausa domin hakan zai kara tallata harshen Hausa a duniya.

Thursday 4 September 2008

2008 Nigeria Prize for Literature


















Jude Dibia and Kaine Agary, authors of the novels 'Unbridled' and 'Yellow-Yellow' respectively, have emerged on the shortlist of the 2008 Nigeria Prize for Literature. The contest is organised by the Nigeria Liquefied Natural Gas Limited (NLNG).

The announcement was made this Thursday at a "world" press conference in Lagos.

Chairman of the Literature Committee, Professor Theo Vincent, said the two writers emerged after a rigorous and meticulous scrutiny by the panel of judges.

149 books vied for the prize, out of which 30 were disqualified and finally 11 were shortlisted, said Prof. Vincent. Dibia and Agary shot out of the 11.

The grand finale will take place on October 11, 2008 when the overall winner will be announced.

The 11 runners-up were:

* 'Dream Deferred' by Ozioma Izuora
* 'Forever Chimes' by Mark Nwagwu
* 'Outrage' by Promise Ogochukwu
* 'The Conquest' by Chinedu Eze
* 'Treasure in the Wind' by Odili Ujubuonu
* 'Unbridled' by Jude Dibia
* 'Under the Brown Rusted Roofs' by Abimbola Aunni Adelakun
* 'Waiting for Maria' by Ifeoma Chinwuba
* 'When the Wind Blows' by Camilus Chima Ukah
* 'Wuraola Forever' by Femi Osofisan as Okinba Launko
* 'Yellow-Yellow' by Kaine Agary.

Here's doffing my hat to Dibia and Agary. We go wash-am with one of them next month!

The photo above, taken by LEADERSHIP's Benedict Uwalaka during the press conference, shows (from left) the Dean of Faculty of Social Science and Management, Bowen University, Iwo, Osun State, Prof Dan Izevbaye, cracking a joke with Prof. Charles Nnolim of the Faculty of English Studies, University of Port Harcourt, and Prof. Tanimu Abubakar of Department of English, Ahmadu Bello University, Zaria, during the press conference to announce the finalists for the 2008 Nigeria Prize for Literature, in Lagos.