Tuesday, 14 October 2008

Hira da ni a VOA

A ziyarar da na kawo Amurka, an tattauna da ni a Sashen Hausa na VOA kan yadda tabarbarewar arzikin duniya ya shafi Afrika. A nan, ni ne tare da Malam Umar Sa'id Tudun Wada mu ke hirar a Washington, DC.

No comments: